Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Guguwa Mai Karfi Ta Abkawa Jihar Oklahoma Dake Amurka

Wani guguwa mai girma wanda fadin shi ya kai mile daya, wato kilomita 1.6, mai dauke da iska mai karfin kilomita 320 a sa’a daya ya wuce ta kusa da birnin Oklahoma, inda ya lalata unguwanni, gidaje suna kamawa da wuta, da kuma dagargaza wata makarantar yara ‘ya Firamari.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG