Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hafsa Sani Ibrahim wata matashiya ce da ta rungumi sana’ar dogaro da kai a jihar Kano

Hafsa Sani Ibrahim wata matashiya ce da ta rungumi sana’ar dogaro da kai a jihar Kano
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:07 0:00

Hafsa wacce take sana’ar yin lalle na zamani, da gyaran gashi da kuma fata da ke kira Henna ta Hafsatee, ba kawai ta na nuna yadda mata za su iya zama masu dogaro da kansu ba ne, har ma su kasancewarsu masu daukar wasu aiki.

XS
SM
MD
LG