Accessibility links

Hare-Haren Bam A Masallatai Da Coci Da Kantin Abinci

Hare-Haren bam a masallatai da coci da kantin Abinci, Yuli 5, 2015.
Bude karin bayani

Mutane sun taru suna kallo a cikin cocin Redeemed Christian Church of God, dake garin Potiskum a jihar Yobe a bayan tashin wani bam na kunar bakin wake a ranar lahadi 5 Yuli, 2015.
1

A wannan hoton da aka dauka da wayar hannu, mutane ne suka taru a kusa da wani masallaci inda bam ya tashi a ranar lahadi 5 Yuli, 2015.
2

Tarkacen da suka warwatsu a bayan tashin wani bam a wani kantin abinci dake tashar titin Bauchi, a garin Jos, Jihar Filato, ranar lahadi 5 Yuli, 2015.  P Photo)
3

Tarkacen da suka warwatsu a bayan tashin wani bam a wani kantin abinci dake tashar titin Bauchi, a garin Jos, Jihar Filato, ranar lahadi 5 Yuli, 2015.  P Photo)

Mutane sun taru suna kallo a cikin cocin Redeemed Christian Church of God, dake garin Potiskum a jihar Yobe a bayan tashin wani bam na kunar bakin wake a ranar lahadi 5 Yuli, 2015.
4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG