Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hari Akan Kauyen Chakawa Dake Karamar Hukumar Madagali, Adamawa, Junairu 26, 2014

Ana fargabar cewa mutane da yawa ne suka rasa rayukansu, a ciki harda 'yan sanda biyu, bayan hari da 'yan bindiga suka kaiwa wata majami'a a kauyen Chakawa dake karamar hukumar Madagali a jihar Adamawa, Junairu 26, 2014. Wasu mazauna wadanda suke arce sunce suba zaton 'yan Boko Haram ne suka kai musu harin a lokacin da suke majami'a.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG