Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Ukraine da ke tserewa sun samu mafaka daga wurin wasu 'yan Berlin masu jin kai.

‘Yan Ukraine da ke tserewa sun samu mafaka daga wurin wasu 'yan Berlin masu jin kai.
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:42 0:00

Mafarkin Emmanuel Oyedele na samun digirin a harkar kasuwanci a kasar Ukraine ya ta’allaka ne a cikin baraguzan harin da kasar Rasha ta kai ba zato ba tsammani, amma a halin yanzu ‘dan Najeriyan mai shekaru 28 ya ce yana jin wannan abun albarka ne.

XS
SM
MD
LG