Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Harin Kunar Bakin Wake a Wata Kasuwa dake Maiduguri, ranar 2 ga watan Yuni 2015

Hotunan kunar bakin wake da wasu da ake kyautata zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne suka kai kan wata kasuwa a Maiduguri babban birnin jihar Borno dake arewa mas gabashin Najeriya.

Suicide Bomb Attack at a Market in Maiduguri, June 2, 2015

Domin Kari

XS
SM
MD
LG