Hausawan garin Ngaoundere dake Kamaru sun ce su na matukar alfahari da sashin Hausa na Muryar Amurka bisa yadda yake mayar da hankali ga al’amuran da suka shafi rayuwarsu ta yau da kullun. Hausawan sun sanar da hakan ne a lokacin da shugaban Muryar Amurka, Aliyu Mustapha Sokoto ya ziyarce su a garin na Ngaoundere.
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 28, 2025Sarkin Musulmin Najeriya Ya Tabbatar Da Ganin Watan Ramadan
-
Fabrairu 05, 2025Gobara Ta Kashe Almajirai 17, Wasu 15 Sun Jikkata A Zamfara
-
Disamba 31, 2024Waiwaye Kan Labarai Da Suka Daukar Hankali A 2024
-
Disamba 20, 2024Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya
-
Disamba 20, 2024Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya