Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hira Da Ali Nuhu Fitaccen Jarumin Fina-finan Hausa A Najeriya


Hira Da Ali Nuhu Fitaccen Jarumin Fina-finan Hausa A Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:07 0:00

Ali Nuhu fitaccen jarumin fina-finan Hausa a Najeriya, wanda fina-finansa suke samun karbuwa a ciki da wajen kasar ya shaida mana irin kalubalen da ya fuskanta a harkar, da kuma kokarin da suke yi na ganin fina-finan Hausa sun samu karbuwa a Netflix.

XS
SM
MD
LG