Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hira Da Sabon Shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen


Leo Keyen, sabon shugaban Sashen hausa na Muryar Amurka, ya fito ne daga Shendam a JIhar Filato na Najeriya, kuma yayi alkawarin daukar matakan habaka wannan sashe domin ya zamo gidan rediyon Hausa mafi tasiri a duniya.

Sabon shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen
Sabon shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen

XS
SM
MD
LG