Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hirar VOA Da Shugaban Junhuriyar Nijer, Muhammadou Issoufou


Shugaban Junhuriyar Nijer, Muhammadou Issoufou da Aliyu Mustapha, VOA

Shugaban Junhuriyar Nijer, Muhammadou Issoufou, ya tabo batutuwa da dama a hirarsa da Sashen Hausa na Muryar Amurka.

Hirar VOA Da Shugaban Junhuriyar Nijer, Muhammadou Issoufou

A lokacin ziyarar da ya kawo kwanan baya a Amurka, shugaban Junhuriyar Nijer, Muhammadou Issoufou ya tattauna da Aliyu Mustaphan Sokoto na Sashen Hausa na Muryar Amurka, VOA, akan batutuwa da dama da suka hada da yunkurin juyin mulkin da aka ce an so a yi mishi, tashin farashin kayan masrufi, arzikin man fetur da NIjer ta samu da dai sauran muhimman batutuwa.

XS
SM
MD
LG