Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Ambaliyar Ruwa A Jibiya Jihar Katsina

Wata ambaliyar ruwa da aka fuskanta a Jibiya, jihar Katsina ta janyo asarar rayukan kimanin mutane arba'in da hudu yayinda sama da mutane dari biyu suka rasa matsugunansu.

Da yake ziyarar gani da ido, gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya bayyana cewa, an gano mutane ishirin da biyar daga cikin mamatan a Jamhuriyar Nijar dake kan iyaka da inda lamarin ya uku, yayinda mutane ishirin suka bace.

Domin Kari

16x9 Image

Grace Alheri Abdu

Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG