Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Janaizan Marubuci Litattafai Chunua Achebe

A yau Laraba a Awka dake Nigeria, a garin shi marigayin wato a kauyenshi Ogidi ake shirye shiryen birneshi. Wadannan hotuna na jama arda suka halarci wan nan janaiza nashi suna sanye dakayayyakinda aka buga hoton shimarigayin Chinua Achebe, domin karramashi, da kuma kayatar da Janaizan. Marigayin ya mutune a cikin watan Maris ashirin dabiyu na wanan shekara ta alif dubu biyu dagoma sha uku. Chinua Achebe dai ya mutu yanada shekaru Tamanin da biyu a Duniya

XS
SM
MD
LG