Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Masu Zanga-zangar Goyon Bayan Buhari a Kofar Gidan Da Yake Zaune a London

Masu zanga-zangar nuna goyon bayan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari sun dunguma zuwa gidan da yake zaune a London, don mara masa baya. Hakan na faruwa ne kwanaki, bayan da aka gudanar da kishiyar wannan zanga-zanga wacce ta nuna adawa ga shugaban wanda ya je kasar ta Ingila don Neman magani.

XS
SM
MD
LG