Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Ziyarar Firaminstan Kasar Iraq Haider Al-Abadi A Garin Mosul

Firaministan kasar Iraq Haidar Al- Abadi ya kai ziyara a garin Mosul inda ya dauki tutar kasar Iraqi ya nunawa yan kasar cewa sun kwato garin Mosul daga hanun yan ISIL bayan harin da suka kai musu, ranar Lahadi 9 ga watan Yuli na shekarar 2017.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG