Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Ziyarar Fraiministan Italiya Giuseppe Conte A Nijar.

Shugaban majalisar ministocin Italiya Giuseppe Conte ya gudanar da ziyarar aiki ta wuni daya a jamhuriyar Nijar inda suka tantauna akan wadansu mahiman batutuwa da shugaban kasar Nijar Mahamdou Issouhou da suka hada da yaki da ta’addanci da yaki da kwararar bakin haure, da safarar makamai, da kuma miyagun kwayoyi.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG