Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hukumar INEC Ta Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki

Bayan ta sanar da dage zaben shugaban kasa da na ‘yan Majalisun Dokoki, hukumar zaben Najeriya ta INEC ta na gudanar da wani taro da masu ruwa da tsaki a babban zauren taron kasa da kasa dake Abuja, inda hukumar ta bada cikakken bayani a kan dalilan da ya sa ta dage zaben na yau Asabar.

Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG