Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hukumar NASA da Amurka Sun Kai Wata Tawagar Kasashe Duniyar Wata Ranar Alhamis Da Ta Gabata.

Hukumar NASA da Amurka Sun Kai Wata Tawagar Kasashe Duniyar Wata Ranar Alhamis Da Ta Gabata.
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:38 0:00

Hukumar NASA da Amurka sun kai wata tawagar kasashe duniyar wata ranar alhamis da ta gabata, yayin da na’urar dake binciken abubuwa ta sauka lafiya bayan barin jiragen zuwa duniyar wata na hadaddiyar daular larabawa da China da suka je duniyar.

XS
SM
MD
LG