Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hukumar NDLEA dake Yaki da Fataucin Miyagun Kwayoyi Tayi Wawan Kamu A Borno

Hukumar NDLEA kwana kwanan nan ta samu nasarar cafke masu safarar miyagun kwayoyi a jihar Borno

Hukumar NDLEA ta cafke tabar wiwi da kudinsu suka kai miliyoyin Nera da yawa a jihar Borno kuma tuni hukumar ta gabatar dasu a gaban shari'a

XS
SM
MD
LG