Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Inda Ake Sayar Da Dabbobi A Jalingo, Jihar Taraba

Duk da cewa bana farashin raguna sun sauka sosai, idan aka kwatanta su da bara, masu sayar da raguna na fama da rashin kasuwa wanda suka danganta da rashin kudade a hannun jama’a.

Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG