Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jami'an Tsaro Sun Tarwatsa Masu Goyon Bayan Hambararen Shugaba Mohammed Morsi Mai Ra'ayin Islama

'Yan sandan Masar sanye da rigar tarzoma cikin motoci masu sulke da tankoki yau ranar Laraba sun farma sansanonin da magoya bayan hambararen shugaban kasar mai ra'ayin Islama suka mamaye aka tarwatsasu da yin anfani da barkonon tsohuwa yayin da ake jin karan harbin bindiga: 14 ga watan Augusta 2013.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG