Accessibility links

Gamayyar Jam'iyyun Adawa A Nijar Ta Ce Sakamakon Zabe Na Jebu Ne, Ita Kuma Hukumar Zabe Ta Bada Amsa


Wata gamayyar jam'iyyun adawa a Nijhar da ake kira COPA 2016, ta ce sakamakon da hukumar zabe CENI ta fara bayarwa ya saba da wadanda ta samu a cewar Rabi'u Gonda, yayin da ita kuma Maryama Katambe ta hukumar zabe ta maida martani

XS
SM
MD
LG