Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kani ya Zama Baba

An nada Abubakar Shehu Abubakar a zaman sabon sarkin Gombe yau jumma'a 6 Yuni 2014.
An nada Abubakar Shehu Abubakar a zaman sabon sarkin Gombe yau jumma'a 6 Yuni 2014.
Abubakar Shehu Abubakar dan shekaru 36 ne wanda shine karami daga cikin 'ya'yan marigayi Sarki Shehu Usman Abubakar wanda ya rasu a Ingila, a makon da ya wuce.

Juma'ar nan ne aka nada wannan sabon sarki, wanda zai jagoranci masarautar Gombe, dake arewa maso gabashin Najeriya.
XS
SM
MD
LG