Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kashe Fulani Da 'Yan Sa Kai Ke Yi Na Kawo Cikas Ga Yaki Da Matsalar Tsaro - Gwamnati


Kashe Fulani Da 'Yan Sa Kai Ke Yi Na Kawo Cikas Ga Yaki Da Matsalar Tsaro - Gwamnati
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:39 0:00

Hare-haren 'yan bindiga na kara ta'azzara a jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya, inda rahotanni suke cewa gaggan 'yan bindigar da aka fatattaka daga jihohin Zamfara da Katsina...

Hare-haren 'yan bindiga na kara ta'azzara a jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya, inda rahotanni suke cewa gaggan 'yan bindigar da aka fatattaka daga jihohin Zamfara da Katsina, sun kafa sansanoni a gabashin jihar. Murtala Faruk Sanyinna ya duba mana wannan lamari, da kuma yadda 'yan sa kai ke kisan Fulani ba kakkautawa, lamarin da gwamnati ta ce yana kawo cikas a fafutukar yaki da matsalar tsaro a jihar. Ga rahotonsa.
XS
SM
MD
LG