Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyar D.O.B Na Koyawa Matasa Wasu Dabarun Yaki Da Canjin Yanayi


Kungiyar D.O.B Na Koyawa Matasa Wasu Dabarun Yaki Da Canjin Yanayi
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:04 0:00

Wata kungiya mai suna D.O.B mai yaki da gurgusowar hamada da canjin yanayi ta hanyar koyawa mazamna karkara sassabe na zamani domin a bar kashe itace , ta dauki aniyar raya wani hili da ke dauke da ma'aikatar magajin garin Allela a cikin gundumar Birni N'Konni.

XS
SM
MD
LG