No media source currently available
Wani bincike da aka gudanar a 2018, ya nuna cewa yawan ta’ammali da miyagun kwayoyi a Najeriya ya kai kashi 14.4 cikin 100, wanda aka kiyasta mutane miliyan 14.3 ‘yan shekaru tsakanin 15 zuwa 64 ke mu’amala da kwayoyin.