Accessibility links

Kungiyoyin Sa Ido Na Cikin Gida Sun Ce An Samu Kura-Kurai A Zaben Nijar


Bayan yabawa zaben Nijar da kungiyoyin sa ido na kasashen waje suka yi, kungiyoyin da suka sa ido a zaben na cikin gida sun yi korafin cewa an tabka kura-kurai da dama a wannan zaben.Daga cikin kungiyoyin akwai kungiyar matasan Nijar da ake kira Mojen, Siraji Isa shi ne shugaban kungiyar.

XS
SM
MD
LG