Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Daga Kano Dr Shehu Abdullahi, ya yi karin haske kan kalubalai da ake fuskanta na gano cutar sankara a jikin kananan yara

LAFIYARMU: Daga Kano Dr Shehu Abdullahi, ya yi karin haske kan kalubalai da ake fuskanta na gano cutar sankara a jikin kananan yara
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:02 0:00

Dr Shehu Abdullahi, na sashen kula da yara a asibitin koyarwa na Aminu Kano ya yi Karin haske kan kalubalai da ake fuskanta na gano cutar sankara a jikin kananan yara, a hirar su da wakiliyar mu Barka Bashir.

XS
SM
MD
LG