Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Jami’ar Kimiyya Da Fasaha Ta Jihar Kano Na Amfani Da Hasken Rana Wajen Yaki da Cutar COVID19

LAFIYARMU: Jami’ar Kimiyya Da Fasaha Ta Jihar Kano Na Amfani Da Hasken Rana Wajen Yaki da Cutar COVID19
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:04 0:00

Jami’ar Kimiyya da fasaha ta jihar Kano tana kokarin gano hanyar da za a iya yin amfani da hasken rana wajen yaki da cutar COVID19. Hukumar Jami’ar ta bayyana cewa, yana da muhimmanci ta bada gudummuwa ga yunkurin da ake yi a kasashen duniya na shawo kan annobar. Ga abinda suke yi.

XS
SM
MD
LG