Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Magaji Sani: Ina Manyan Arewa?


Magaji Sani
Magaji Sani
Shin wadanda ake kashewa saurayene kokuma kudaje? A kullum rayukan dake salwanta ran suwanene? Wai shin a cikin rayuka akwai wanda bashi da amfani ne? Ko dai basu da galibu? Irin wadannan tambayoyi suna yawan fita daga bakin jama'a, sai dai yau gashi don an cire wani mai iko daga cikinsu sai faman tada jijiyar wuya suke yi, wanda rashin kulawar da sukeyi da abubuwan dake faruwa ga jama'arsu, wanda da sannu sai ya karkade duk wani dan arewa daga mukamin iko.

Chan kuma wadanda zasu kawo musu dauki ana ta kashesu randa kuma suka kare sai' a koma kan manyan kenan.

Ko su gyara Arewacin nan ko kuma suma ya iya kawar dasu. Don haka gyara ya zama dole a tare damu.

-----------------------------------------------------------------------------------------------------------------

Sakonni Da Masu Amfani da Shafi Suka Aiko

Muryar Amurka da Shafukan yanar Gizo masu dauke da bayanai, na iya barin masu anfani da kafar su rubuta ra’ayoyinsu su saka abubuwan da suka rubuta su yi sharhi, su aika da sakonni da hotuna da zane-zane da saka labarai da ma ire-irensu a matsayin bayanai da masu amfani suka aiko. To sai dai ka amince cewa duk abun da ka rubuta zai bi namu hanyar sadarwa ko wasu da muke muamala da su, su yi a madadinmu da yanar gizo. Ka amince cewa Muryar Amurka da kafar Sadarwa ta Yanar Gizo kafofi ne na anfanin jama’a ba hanyoyin sadarwar mallakar wasu ba ne.

Kana iya aiko da bayanai kamar wato abubuwan da ka rubuta wa Murya Amurka da Kafar Sadarwa ta Yanar Gizo wadanda mallakarka ne, wato kai ne ka rubuta, ko kuma kana da izinin marubucin ka yadasu ta yanar gizo. Ba zaka karya dokar da ta hana satar abun da wani ya rubuta ba ko ka hana wani hakkin gudunmawarsa game da rubutun wanda ya hada da ikon mallaka kamar sunan da wani ya yi rajista dashi domin aikin ko tambari da yake anfani da shi. Haka ma ba zaka saci asirin sana’arsa ba ko na kansa ko na talla. Ka yarda kuma ka tabbatar kai ne kake da iko da kuma izinin yin anfani ko yada ayyukan kuma ka baiwa Muryar Amurka izinin yada abun da ka rubuta.

Ka adana duk wata shaidar mallaka da kake da ita bisa ga duk ayyukan daka sa a Muryar Amurka da kafar Sadarwar Yanar Gizo. Amma domin ka baiwa Muryar Amurka da Kafar Sadarwa ta Yanar Gizo, to ka baiwa VOA ikon mallaka ita kadai na har abada ba tare da biyan wani haraji ba. Kuma zata yi anfani da shi duk fadin duniya, ta iya kofa, ko ta baiwa wani ko ta yi masa ‘yar kwaskwarima a yi anfani da shi a bainar jama’a da yin anfani da shi ta wasu hanyoyi daban daban.
XS
SM
MD
LG