Accessibility links

Magoya Bayan Jagorar Jam'iyyun Adawa Na Nijar Sun Yi Gangami

Domin kawar da raderadin rarrabuwan kawuna a jam'iyyar MODEL LUMANA ta Hama Amadu ya sa magoya bayanta suka yi wani gangami a Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar

A birnin Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar magoya bayan jam'iyyar MODEL LUMANA wadda ta kasance jaorar jam'iyyun adawa sun yi gangami.

Makasudin wannan gangamin shi ne su jaddada cewa kawunansu na hade kuma har yanzu suna goyon bayan shugaban jam'iyyar wanda har yanzu yana gudun hijira a kasashen waje bisa zargin cewa yana cikin masu safarar jarirai.
Bude karin bayani

Gangamin goyon bayan jam'iyyar Hama Amadu
1

Gangamin goyon bayan jam'iyyar Hama Amadu

 Gangamin goyon bayan jam'iyyar Hama Amadu
2

 Gangamin goyon bayan jam'iyyar Hama Amadu

Gangamin goyon bayan jam'iyyar Hama Amadu
3

Gangamin goyon bayan jam'iyyar Hama Amadu

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG