To shin ya ya girman aikin dake gaban sabbin shugabannin hukumomin tsaro? Sannan wadanda aka nada su na da kwarewar da za ta kawo babban sauyi a Najeriyar? Mun tattauna da Malam Kabir Adamu, kwararre kan harkokin tsaro a Najeriya da yankin Sahel.
Malam Kabir Adamu Ya Mana Karin Haske Akan Harkokin Tsaro A Najeriya Da Yankin Sahel