Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Masu Ikon Fada A Ji A Najeriya: Ministar Ma'aikatar Kudi Ngozi Okonjo-Iweala

Ngozi Okonjo-Iweala sananniya ce a fadin duniya, 'yar Najeriya da ta yi fice a ilimin tattalin arziki. Ta yi suna a wa'adi biyun da tayi tana Ministar Ma'aikatar Kudi a Najeriya da kuma aikin da ta yi a Bankin Duniya inda ta yi shekaru da dama har ta kaiga rike shugabancin bankin a matsayin Babbar Darakta daga watan Oktoba na 2007 zuwa watan Juli na 2011. Ta taba zama Ministar Harkokin Wajen Najeriya na wani dan lokaci a shekarar 2006.

XS
SM
MD
LG