Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osibanjo Ya Kai Ziyara Makarantar Firamari A Jihar Ondo Domin Binciken Shirin Ciyar Da Dalibai

Mataimakin shugaban kasar Najeriya Yemi Osibanjo ya kai ziyara makarantar firamari a Akure dake jihar Ondo domin binciken shirin ciyar da dalibai da aka fara a makarantar inda Gwamnan Ondo Arakunrin Oluwarotimi Akeredolu da wasu ministoci suke cikin tawagar ziyarar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG