WASHINGTON, DC —
Wasu matasa a jahar Kano suna kokarin samarwa matasa ayukanyi, dakuma taimaka musu don su fahimci rayuwa, don kada ayi amfani da su wajen cinma muradun siyasa.