Accessibility links

Ministan Cikin Gidan Nijar, Hasoumi Mas'oud, Yace Zabe Yayi Armashi


Ministan cikin gida Nijar Hasumi Masa'udu ya bayyana cewa,gwaumnatin Nijar ta dauki dukkanin matakan da suka dace don ganin cewa, zaben shugaban kasa zagaye na biyu na yau 20 ga wannan wata na Maris ya gudana a cikin kwanciyar hankali.

XS
SM
MD
LG