Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ministar Tsaron Kasar Faransa Ta Kai Ziyara Sansanin Sojin hadin Gwiwa ta G5 SAHEL Nijar

Ministar tsaron kasar Faransa ta kai wata ziyara tare da takwaranta ta Nijar a sansanin sojin rundunar hadin guiwar G5 SAHEL dake garin OUALLAM na kan iyaka da kasar Mali.

Ministar tsaron kasar Faransa ta kai wata ziyara tare da takwaranta ta Nijar a sansanin sojan rundunar hadin guiwar G5 SAHEL dake garin OUALLAM na kan iyaka da kasar Mali. Ministar tsaron ta faransa Florence Perly ta yaba da yadda dakarun kasashen biyar suka yi nasarar girka wannan runduna cikin dan kankanin lokaci ba tare da fuskantar wani bambancin ra’ayi ba.

Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG