Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Motoci Masu Tsada A Najeriya

Kamfanin motar Porsche da sauran kamfanonin motoci masu tsada na yunkurin jawo hankulan masu kudi a Najeriya, kasa mai dunbin arzikin mai dake dauke da mutane miliyan 160. A lokacin da mafi yawancin mutanen kasar ke rayuwa hannu baka hannu kwarya, kamfanonin motoci masu tsada na kokarin gani sun karbi dalolin masu kudin kasar.

XS
SM
MD
LG