Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Motoci Na Mugun Lodi A Borno

Motocin dake tashi daga Maiduguri zuwa garuruwa kamar su Gamboru Ngala ana shakesu da kaya da mutane

Motocin dake tashi daga Maiduguri babban birnin jihar Borno na daukan kaya da mutane na wucin hankali

XS
SM
MD
LG