Accessibility links

Muryar Amurka VOA Tayi Bikin Cika Shekaru 75 da Kafata Ranar 2, Watan Maris 2017

RanarAlhamis din nan Muryar Amurka ko VOA a takaice tayi bikin cika shekaru saba'in da biyar cur da kafata

An gudanar da gagarumin biki a zauren taro dake cikin ginin na Muryar Amurka.
Muryar Amurka tana watsa labarai cikin harsuna 43 da suka hada da Hausa.

Bayan an yi jawaban tunawa da baya tare da gaishe-gaishe and yi pareti na duk harsunan da suke wannan gidan radiyon da duk duniya ke jinsa. An kuma baza kolin kayan al'adu na kasashen daban daban.
Bude karin bayani

VOA: Bikin cika shekaru 75
1

VOA: Bikin cika shekaru 75

Bikin cika shekaru 75: Ma'aikatan Sashen Hausa
2

Bikin cika shekaru 75: Ma'aikatan Sashen Hausa

VOA: Bikin cika shekaru 75
3

VOA: Bikin cika shekaru 75

VOA: Bikin cika shekaru 75
4

VOA: Bikin cika shekaru 75

Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG