Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mutane Na Yin Kaura Daga Garuruwansu a Nijar Saboda Hare-Hare


Mutane Na Yin Kaura Daga Garuruwansu a Nijar Saboda Hare-Hare
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:01 0:00

Daruruwan mazauna wasu garuruwan Tillaberi a Jamhuriyar Nijar sun yi kaura daga gidajensu zuwa birnin na Tillaberi sakamakon yawaitar hare-haren 'yan bindiga.

XS
SM
MD
LG