Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Na Yafewa Nafisa Ishaq – Sheikh Daurawa


Na Yafewa Nafisa Ishaq – Sheikh Daurawa
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00

Yayin da ake ci gaba da cece-kuce game da wa’azin da fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi, malamin ya shaidawa Muryar Amurka cewa ko kadan babu batsa a wa’azin shi, kuma bai aibanta wani ko wata ba. Ya ce tuni ya yafe wa duk wadanda suka zage shi sakamakon wa’azin.

XS
SM
MD
LG