Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Najeriya ce tafi yawan attajiri a nahiyar Afirka masu dimbin biliyoyi a shekarar 2013

Jimillar arzikin masu biliyoyi su 55 a Afirka ta kai dala biliyan 143.88. Kowanensu a cikin wannan kungiyar attajrai bashi da arzikin da ya gaza kasada dala biliyan 2.6. Ashirin daga cikin attajiran 'yan Najeriya ne yayin da Afirka Ta Kudu nada tara sai kuma kasar Misra mai takwas. Attajirai uku da suka fi arziki a Najeriya su ne Aliko Dangote mai dala biliyan 20.2 sai Mike Adenuka mai dala biliyan 8 da kuma Folorunsho Alakija mai dala biliyan 7.3.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG