Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Najeriya Na Mafarkin Wasan Kwallon Kwando

Bayan shekaru 30 da Hakeem Olajuwon ya zama zakaran wasan kwallon kwando a kungiyar wasan ta NBA wanda ya fito daga Legas yanzu wasn ya fara samun karbuwa a Najeriya kasar da kaman sauran kasashen Afirka bata tunanen wani wasan idan ba na kwallon kafa ba.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG