Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Najeriya Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniyar Samar Da Wutar Lantarki Daga Hasken Rana Da Bakin Gawayi

Karamin Ministan Lantarki na Najeriya Baba Shehuri ya jagoranci taron sanya hannu kan yarjejeniyar samar da wutar lantarki daga bakin gawayi. ya kuma bukaci kamfanonin Najeriya su rungumi amfani da wannan makamashin don samun wutar lantarki ta hanya mai rahusa.

Karamin ministan lantarki na Najeriya Baba Shehuri ya yi bayani kan matakin da suka dauka na samar da makamashi da ga ma’adanin coal ko bakin gawayi don samar da siminti mai arha.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG