Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Masu Fafutukar Ganin An Dawo Da ‘Yan Matan Chibok Sun Yi Gangami A Abuja


Nigeria: Masu fafutukar ganin an dawo da ‘yan matan Chibok sun yi gangami a Abuja don nuna rashin amincewarsu da gazawar da gwamnati ta yi wajen kwato ‘yan matan da aka sace shekaru 2 da suka wuce.

XS
SM
MD
LG