Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Osinbajo Ya Kai Ziyara Cibiyar Bincike Ta Kimiyya Da Fasaha Da Ke Abuja

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo's ya kai ziyara cibiyar bincike ta kimiyya da fasaha ta matasa da ke Abuja, inda ya tattauna da su kan dogaro da kai.

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo's ya kai ziyara cibiyar bincike ta kimiya da fasaha ta matasa da ke Abuja, inda ya tattauna da su kan dogaro da kai, inda ya tattauna da matasa masu kirkirar fasahohi kan dogoro da kai. Ranar 4, 2018,

Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG