Accessibility links

Ranar Yaki Da Cutar Haukar Kare


An gudanar da ranar yaki da cutar haukar kare a Jamhuriyar Nijar. Ita wannan cutar dai a na kamuwa da ita idan kare wanda ke da kwayar cutar hauka ya ciji mutum.

XS
SM
MD
LG