Reverend Dr. John Bogna Bakeni, shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya reshen Jihar Borno ya yi kira ga Kiristoci a Najeriya da su ci gaba da koyi da halayen Yesu Almasihu, kamar hakuri, kulawa da kuma kaunar juna.
Rev. John Bakeri Ya Yi Kira Ga Kristoci A Najeriya Da Su Ci Gaba Da Koyi Da Halayen Yesu Almasihu