Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rundunar Sojin Saman Najeriya Girka Dakaru Na Musamman Zuwa Gusau

Bayan harin da ya hallaka mutane 30 daga al’ummar Bawar Daji da ke karamar hukumar Anka jihar Zamfara. Babban Hafsan Sojin Sama, Sadique Abubakar ta bayar da umurnin tura dakaru na musamman zuwa Gusau, a wani yunkurin kawo karshen hare-haren ‘yan bindiga da ake samu a jihar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG