Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rundunar 'Yan Sandan Najeriya Ta Nuna Wasu Kwamandojin Kungiyar Boko Haram Da Ta Kama

Rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta kama wasu mayaka da kwamandojin kungiyar Boko Haram, ciki har da wadanda suka tabbatar da cewa sun taimaka wajen sace 'yan matan Chibok daga makarantarsu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG